iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Faransa ya nuna rashin amincewarsa da daftarin dokar da aka gabatar a majalisa, na neman a hana kananan yara mata saka hijabi a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3485567    Ranar Watsawa : 2021/01/19