iqna

IQNA

Tehran (IQNA) wasu daga cikin kungiyoyin kare hakkin bil adama na duniya sun fara yin kira da a duba yanayin da fursunoni suke ciki a gidajen kason Saudiyya.
Lambar Labari: 3485599    Ranar Watsawa : 2021/01/29