iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, dakarun sa-kai na kasar Iraki sun fatattakin ‘yan ta’addan ISIS a yankin Rihaliyyah da ke kusa da birnin Karbala.
Lambar Labari: 3481172    Ranar Watsawa : 2017/01/26

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Iraki sun sanar da hana jama'a kai komo a cikin garin Samirra saboda dalilai na tsaro, da kuma kare rayukan jama'a daga hare-haren 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3480980    Ranar Watsawa : 2016/11/28