Tehran (IQNA) Ministan al'adu na Mauritania ya sanar da fara shirye-shiryen gabatar da Nouakchott a matsayin babban birnin al'adun Musulunci a shekarar 2023.
Lambar Labari: 3488061 Ranar Watsawa : 2022/10/24
Tehran (IQNA) Cibiyar kula da harkokin kur'ani ta "Hamid" ta sanar da kaddamar da lambar yabo ta Ajman karo na 16.
Lambar Labari: 3488050 Ranar Watsawa : 2022/10/22
Shahararrun Malaman Duniyar Musulunci (2)
"Mohammed Sadiq Ebrahim Arjoon" ya kasance daya daga cikin malaman zamanin Azhar wanda ya bar laccoci na rubuce da rubuce a fagen tafsirin kur'ani, wanda ya dace da bincike a fagen tafsiri da ilimi n Musulunci.
Lambar Labari: 3487993 Ranar Watsawa : 2022/10/11
Tehran (IQNA) A mahangar Musulunci, aiki ne karbabbe wanda yake dora mutum a kan tafarkin shiriya. Yana nufin cewa ayyuka na qwarai ne kawai abin karɓa a cikin Kur'ani. Aikin da yake tare da imani kuma yana dora mutum akan tafarkin kamala.
Lambar Labari: 3487982 Ranar Watsawa : 2022/10/09
Tehran (IQNA) Amurka na neman aiwatar da wani shiri da ya dogara da shi, yayin da ake kafa dokoki, za a tunkari kungiyar da ake kira "Boycott Isra'ila" da ke kokarin kauracewa kayayyakin Isra'ila.
Lambar Labari: 3487585 Ranar Watsawa : 2022/07/24
Me Kur'ani Ke Cewa (21)
Batun talauci na daya daga cikin batutuwan da suka mamaye al’ummar dan Adam, tare da zurfafan tarihi da fadin yanayin kasa na duniya.
Lambar Labari: 3487584 Ranar Watsawa : 2022/07/23
Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar ya kirayi kungiyar Taliban da ta bar mata a Afghanistan da su nemi ilimi .
Lambar Labari: 3486419 Ranar Watsawa : 2021/10/12
Tehran (IQNA) musanta kowane lamari da nisata kai daga neman sanin gaskiya a kan lamurra yana rufe wa mutum kofofin sanin hakikanin lamurra.
Lambar Labari: 3486209 Ranar Watsawa : 2021/08/16
Tehran (IQNA) cibiyar Hikmat wata cibiya ce ta ilimi wadda ta hada bangarori da suka hada da Jami'oi na Iran da sauran bangarori na ilimi a duniya.
Lambar Labari: 3486096 Ranar Watsawa : 2021/07/11
Tehran (IQNA) marigayi Imam Khomeini ya bayar da gudunmawa mai girma wajen gina al'umma.
Lambar Labari: 3486016 Ranar Watsawa : 2021/06/16
Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke Madina na kara samun bunkasa.
Lambar Labari: 3485633 Ranar Watsawa : 2021/02/09
Shugaban kasar Iran Dr Hassan Rouhani ya bayyana cewa bunkasa ilmin kimiyya da fasaha a kasar ne mabudin ci gaban kasar.
Lambar Labari: 3484241 Ranar Watsawa : 2019/11/11
Bangaren kasa da kasa, an girmama adanda ska halarci gasar kur’ani ta makafi a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482663 Ranar Watsawa : 2018/05/16
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken bayyanar hadisi madogarar ilmomi a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3481804 Ranar Watsawa : 2017/08/16
Bangaren kasa da kasa, Iran za ta yi aiki tare da kwalejin addinai ta mabiya addinin kirista na darikar Orthodox a kasar Ethiopia.
Lambar Labari: 3480981 Ranar Watsawa : 2016/11/28