Tehran (IQNA) A jiya ne Rasmus Paloudan dan siyasan kasar Denmark mai tsatsauran ra'ayi kuma mai kyamar Musulunci ya yi kokarin kona kur'ani a birnin Uppsala na kasar Sweden, amma wata babbar zanga-zanga ta tilasta masa tserewa.
Lambar Labari: 3487247 Ranar Watsawa : 2022/05/03
Tehran (IQNA) Sayyid Abdulazim Hasani na daga cikin manyan malaman ahlul bait (AS) da suka bayar da gagarumar gudunmawa wajen ilamntar da al'ummar Manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486537 Ranar Watsawa : 2021/11/10
Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke Madina na kara samun bunkasa.
Lambar Labari: 3485633 Ranar Watsawa : 2021/02/09
Tehran (IQNA) an kori ‘yar majalisar dattijan Amurka mai tsananin kiyayya da addinin musulunci Marjorie Taylor Green daga wasu kwamitocin majalisar.
Lambar Labari: 3485622 Ranar Watsawa : 2021/02/05