iqna

IQNA

tattaki
Bangaren kasa da kasa, al’ummar lardin Ziqar a kasar Iraki suna gudanar da ayyukan ciyarwa ga masu tattaki n ziyarar Imam Hussain (AS) da ke kan hanya zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3482055    Ranar Watsawa : 2017/10/31

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin masoya manzon Allah (SW) da iyalan gidansa tsarkaka sun nufi birnin Najaf na Iraki domin tunawa da wafatinsa da na jikansa Imam Hassan Mujtaba (AS) a hubbaren Imam Ali (S).
Lambar Labari: 3480983    Ranar Watsawa : 2016/11/29