IQNA

Tehran (IQNA) masu ziyarar arbaeen suna ci gaba da yin tattaki zuwa birnin Karbala a kasar Iraki.

Daga sasa daban-daban na Iraki masu ziyarar arbaeen suna ci gaba da yin tattaki zuwa birnin Karbala inda hubbaren Imam Hussain (AS) yake.