NAJAF (IQNA) – Miliyoyin Musulmi daga kasar Iraki da wasu kasashe na yin tattaki a kafa daga Najaf zuwa Karbala domin halartar tarukan arbaeen.
Miliyoyin Musulmi daga kasar Iraki da wasu kasashe na yin tattaki a kafa daga Najaf zuwa Karbala domin gudanar da tarukan Arba’in a watan Satumban 2022.