Teran (IQNA) A cikin sakon da shugaban majalisar dokokin kasar Labanon Nabih Birri ya fitar ya taya Jagoran juyin juya halin Musulunci murnar cika shekaru 43 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran.
Lambar Labari: 3486935 Ranar Watsawa : 2022/02/10
Tehran (IQNA) Shugaba Hassan Rauhani na Iran ya bayyana cewa, kasar Iran ta samu nasarar jure wa takunkumai da matsin lambar Amurka.
Lambar Labari: 3485638 Ranar Watsawa : 2021/02/10