karya azumi

IQNA

Cibiyar Fikihun Musulunci Ta Duniya:
Tehran (IQNA) cibiyar fikihun muslunci ta duniya ta bayar da fatawar cewa, allurar rigakafin cutar corona ba ta karya azumi.
Lambar Labari: 3485822   Ranar Watsawa : 2021/04/18

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Canada ta sanar da cewa za a bi kadun hakkokin musulin Uighur na kasar China da ake zalunta.
Lambar Labari: 3485666   Ranar Watsawa : 2021/02/18