iqna

IQNA

Dogaro da kur'ani a cikin bayanan Jagoran juyin juya halin Musulunci:
Tehran (IQNA) Karatun aya ta 189 a cikin suratul A'araf yana tunatar da mu cewa a wajen Musulunci mata da aure su ne sanadin kwanciyar rai da rayuwa, kuma namiji yana samun zaman lafiya ta hanyar aure da tsayawa kusa da mace, kuma hakan ya sa ake samun kwanciyar hankali . yana nuna tsakiyar mace a tsakiyar iyali.
Lambar Labari: 3488581    Ranar Watsawa : 2023/01/30

Tehran (IQNA) Matashin dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco yayi magana kan alakar sa da kur'ani mai tsarki a cikin wani faifan bidiyo da shafukan sada zumunta suka yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3488161    Ranar Watsawa : 2022/11/12

Tehran (IQNA) Biranen daban-daban na kasar Yemen a yau 8 ga watan Agusta, sun shaida yadda al'ummar wannan kasa suka halarci jerin gwanon Ashura Hosseini tare da nuna goyon baya ga tsayin daka na al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3487655    Ranar Watsawa : 2022/08/08

Tehran (IQNA) A daren shahadar Amirul Muminin (a.s) miliyoyin masu ziyara sun hallara a hubbarensa da ke Najaf a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3487206    Ranar Watsawa : 2022/04/23

Tehran (IQNA) Kungiyar Taliban a Afghanistan ta sanar da kafa sabuwar gwamnati a wannan Talata.
Lambar Labari: 3486286    Ranar Watsawa : 2021/09/08

Tehran (IQNA) gwamnan jihar Oyo a tarayyar Najeriya ya sanar da cewa za a saka ranakun hutu na musulunci a cikin kalandar jihar.
Lambar Labari: 3485689    Ranar Watsawa : 2021/02/25