iqna

IQNA

IQNA - Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar da sabbin kididdigar shahidan Zirin Gaza tare da bayyana cewa: daga ranar 7 ga watan Oktoban shekarar 2023 zuwa yau mutane dubu 37 da 372 ne suka yi shahada a wannan yanki.
Lambar Labari: 3491362    Ranar Watsawa : 2024/06/18

Tehran (IQNA) an raba kayayyakin kiwon lafiya ga masu gudanar da ayyukan ibadar Umrah a masallacin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3485836    Ranar Watsawa : 2021/04/22