IQNA - Kasar Saudiyya ta yi amfani da taron kur'ani mafi girma a nahiyar Afirka, wanda cibiyoyin addini suka shirya shi tsawon shekaru da dama tare da halartar manyan kamfanoni masu zaman kansu na kasar, don karfafa matsayin kur'ani a tsakanin musulmi da matasa na kasar Tanzaniya, a matsayin wani shiri da aka tsara don gudanar da harkokin diflomasiyyarta na addini, sannan kuma ya kyautata martabarta a nahiyar Afirka a matsayinsa na mai ba da goyon baya ga al'adun Musulunci da na kur'ani.
Lambar Labari: 3492879 Ranar Watsawa : 2025/03/09
IQNA - Rasuwar Ahmed Rifat mai karatun kur’ani kuma dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Masar ya yi ta yaduwa a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491479 Ranar Watsawa : 2024/07/08
Tehran (IQNA) A bana hukumar kwallon kafa ta Amurka ta shiga kungiyoyin da suka sanya lokacin dakatar da wasan da buda baki ga ‘yan wasan.
Lambar Labari: 3488937 Ranar Watsawa : 2023/04/08
Tehran (IQNA) an dakatar da wasan kwallon kafa da aka buga a jiya tsakanin Leicester City da kuma Crystal Palace a Buratniya domin dan wasa musulmi ya samu damar yin buda baki.
Lambar Labari: 3485853 Ranar Watsawa : 2021/04/27