mashigar Rafah

IQNA

IQNA – Sake Bude Iyakar Rafah wani ɓangare ne na ci gaban dabaru, amma har yanzu bai isa ya magance girman bala'in jin kai da ya afkawa Gaza ba, in ji hukumar kula da yara ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF a ranar Litinin.
Lambar Labari: 3494579    Ranar Watsawa : 2026/02/03

Tehran (IQNA) za a dakatar da aikewa da masu ayyukan ziyarar Umrah daga yankin zirin Gaza biyo bayan wata doka da Saudiyya ta kafa a kansu.
Lambar Labari: 3487100    Ranar Watsawa : 2022/03/28

Tehran (IQNA) Masar ta sanar da rufe mashigar Rafah wadda ta hada iyakokin kasar da yankin zirin Gaza na Falastinu.
Lambar Labari: 3486232    Ranar Watsawa : 2021/08/23

Tehran (IQNA) yanzu haka akwai likitoci 1200 da suka yi rijistar sunayensu domin zuwa Gaza da nufin taimaka wa wadanda Isra’ila ta jikkata
Lambar Labari: 3485921    Ranar Watsawa : 2021/05/16