iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Shugaban ɓangaren siyasa na ƙungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Falasɗinu Hamas ya bayyana cewa da taimakon Allah da na al'ummar musulmi za a 'yantar da masallacin Quds.
Lambar Labari: 3486067    Ranar Watsawa : 2021/07/01