iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Mutane kimanin 60 ne suka mutu bayan da ginin wani coci ya rufta a birnin Uyo na jahar Akwa Ibom a kudancin Najeriya.
Lambar Labari: 3481026    Ranar Watsawa : 2016/12/11