IQNA - Da yawa daga cikin muminai sun gudanar da tarukan raya daren lailatul qadri na uku, wanda kur’ani mai tsarki ya siffanta shi da cewa ya fi watanni dubu, kuma daya daga cikin muhimman ayyukansa shi ne ziyarar Imam Husaini da Sayyiduna Abbas (a.s) a Karbala da Samarra.
Lambar Labari: 3492976 Ranar Watsawa : 2025/03/24
IQNA - Al'ummar Bahrain bisa alama sun binne gawar shahidan Sayyid Hassan Nasrallah, marigayi babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a wani biki.
Lambar Labari: 3492789 Ranar Watsawa : 2025/02/22
IQNA - Jami'ai a jami'ar Linnaeus da ke birnin Växjö na kasar Sweden sun sanar da wulakanta kur'ani a dakin sallah na jami'ar.
Lambar Labari: 3492714 Ranar Watsawa : 2025/02/09
Hirar IQNA da Farfesa Sayyid Fathullah Mojtabai:
IQNA - Yayin da yake yin tsokaci kan ayyukan mawaki Hafez na karni na 14, fitaccen malamin nan na Iran ya yi karin haske kan yadda Hafez ya yi kakkausar suka ga karya da munafunci, yana mai bayyana munafunci a matsayin babbar barazana ga Musulunci.
Lambar Labari: 3492028 Ranar Watsawa : 2024/10/13
IQNA - Ayatullah Sayyid Muhammad Ali Al-Hashem, wakilin jagora a lardin Azarbaijan ta gabas kuma limamin Juma’a na Tabriz, ya kasance mamba na ban girma a kamfanin dillancin labaran kur'ani na kasa da kasa IQNA.
Lambar Labari: 3491187 Ranar Watsawa : 2024/05/20
Tehran (IQNA) ‘Yan ta’addan Daesh suna aiwatar da shirin Amurka da sahyoniya ne
Lambar Labari: 3490423 Ranar Watsawa : 2024/01/05
Tehran (IQNA) An gudanar da gagarumin bikin karrama 'yan matan da suka haddace kur'ani mai tsarki a birnin Al-giza na kasar Masar, kuma ya samu karbuwa a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488776 Ranar Watsawa : 2023/03/08
Bayani kan tafsiri da malaman tafsiri (17)
Tafsirin Jama'im al-Jami takaitacce ne kuma muhimmin fasalinsa shi ne yanayin adabinsa, wanda ke bayani kan ayoyin Al-Qur'ani da gajeruwar jimloli tare da dukkan ayoyin Alqur'ani.
Lambar Labari: 3488657 Ranar Watsawa : 2023/02/13
Surorin Kur’ani (19)
An gabatar da sunan Maryama (AS) mahaifiyar Annabi Isa (A.S), a cikin Alkur'ani mai girma a matsayin misali na mace mai tsafta; Ko da yake ita ba annabi ba ce, amma tana da matsayi madaukaki a wajen Allah..
Lambar Labari: 3487567 Ranar Watsawa : 2022/07/19
Tehran (IQNA) Fauzi Muhammad Iyad makaracin kur'ani kuma mai wakokin yabon manzon Allah a kasar Masar.
Lambar Labari: 3486094 Ranar Watsawa : 2021/07/11