Tehran (IQNA) Zuwan maziyarta sama da 28,000 zuwa filin tashi da saukar jiragen sama na Najaf Ashraf don halartar bikin Ashura Hosseini, da matakan tsaro na hukumomin tsaron farin kaya da ma'aikatun tsaro da Iraki na tabbatar da tsaron mahajjata da samar musu da hidima na daga cikin. labarai masu alaka da Karbala.
Lambar Labari: 3487653 Ranar Watsawa : 2022/08/07
Tehran (IQNA) a daren jiya aka fara gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeini.
Lambar Labari: 3486208 Ranar Watsawa : 2021/08/16