Tehran (IQNA) Wani harin bam da aka kai a kusa da wani masallaci a lardin Nangarhar da ke gabashin kasar ya kashe mutane akalla hudu tare da jikkata wasu 18 ciki har da limamin masallacin.
Lambar Labari: 3486549 Ranar Watsawa : 2021/11/12
Tehran (IQNA) Imam Sadeq (AS) yaa cewa; duk wanda ya bayyana sirrinmu tamkar ya kashe mu ne ba kuma kisa na kure ba kisa na ganganci.
Lambar Labari: 3486234 Ranar Watsawa : 2021/08/24