iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon da kungiyar Amal sun fitar da wata sanarwa inda suka bayyana matsayarsu kan komawa halartar taron majalisar ministocin kasar bisa bukatar al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3486827    Ranar Watsawa : 2022/01/16

Tehran (IQNA) Hizbullah ta yi fatan cewa tarukan tunawa da haihuwar Annabi  Isa (AS) za su karfafa hadin kai a tsakanin al’umma musamman ma dai mabiya addinai da aka saukar daga sama.
Lambar Labari: 3486737    Ranar Watsawa : 2021/12/27

Tehran (IQNA) an gudanar da jana’izar jakadan kasar Iran a Yemen bayan rasuwarsa a ranar Talata saboda kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3486718    Ranar Watsawa : 2021/12/23

Tehran (IQNA) Hizbullah da Amal sun fitar da bayani na hadin gwiwa kan batutuwa da suka shafi halin da ake cikia kasar Lebanon a kan batutuwa daban-daban, na siyasa, tsaro, tattalin arziki da sauransu.
Lambar Labari: 3486691    Ranar Watsawa : 2021/12/16

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar hadin kan gidajen radiyon Musulunci ya bayyana cewa kungiyar za ta bude ofishinta a Falastinu.
Lambar Labari: 3486650    Ranar Watsawa : 2021/12/06

Tehran (IQNA) Jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Alhuthi ya jaddada cewa, matsin lamba da hare-hare ba za su taba sanya al’ummar Yemen su mika wuya ba.
Lambar Labari: 3486635    Ranar Watsawa : 2021/12/02

Tehran (IQNA) An dage taron hadin kan Musulmi ta Duniya da za a yi a wata mai zuwa a Abu Dhabi sakamakon bullar wani sabon nau'in cutar korona a wasu kasashe.
Lambar Labari: 3486624    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) a yau ne ake gudanar da tarukan ranar nuna goyon baya ga al’ummar Falastinu ta duniya a majalisar Dinkin Duniya da kuma kasashe daban-daban.
Lambar Labari: 3486620    Ranar Watsawa : 2021/11/29

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Morocco suna gudanar da zanga-zanga a dukkanin amnyan biranen kasar domin yin tir da Allawadai da kulla alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486616    Ranar Watsawa : 2021/11/28

Tehran (IQNA) kamar kullum hankoron masarautar Al Saud dai shi ne ta aiwatar da abin da zai faranta ran mahukuntan Amurka, wannan karon tana aiwatar da hakan ne ta hanyar matsin lamba a kan Lebanon.
Lambar Labari: 3486575    Ranar Watsawa : 2021/11/18

Tehran (IQNA) babban shehin cibiyar Azhar ya yi suka kan yadda ake yin amfani da kalmar addinan Annabi Ibrahim.
Lambar Labari: 3486532    Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) Cibiyar Azhar ta yi Allah wadai da yunkurin kashe firaministan kasar Iraki tare da yin kira ga al'ummar Iraki da su tsaya tsayin daka su kiyaye hadin kan su.
Lambar Labari: 3486528    Ranar Watsawa : 2021/11/08

Tehran (IQNA) An gudanar da taro mai taken Haɗin kan Al'ummar Manzon Allah (SAW) a yankin Kashmir.
Lambar Labari: 3486515    Ranar Watsawa : 2021/11/05

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da fitaccen makarancin kur'ani kuma likitan yara daga yankin Kudistan na kasar Iraki
Lambar Labari: 3486487    Ranar Watsawa : 2021/10/28

Tehran (IQNA) Ismail Bukasa wakilin jami'ar Mustafa (A.S) a kasar Kongo ya ce Idan babu hadin kai na hakika a tsakanin musulmi, kyamar addinin musulunci za ci gaba da karuwa a duniya.
Lambar Labari: 3486478    Ranar Watsawa : 2021/10/26

Jagoran Juyin Musulunci A Iran:
Tehran (IQNA) a yayin ganawa da jami'an gwamnati da bakin da ke halartar Babban Taron Hadin Kan Musulmai na Duniya, Ayatullah Khamenei ya bayyana batun Falastinu a matsayin abin da ke hada kan musulmi.
Lambar Labari: 3486470    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) Taron makon hadin kan musulmi karo na 35 a birnin Tehran ya kawo karshe.
Lambar Labari: 3486467    Ranar Watsawa : 2021/10/24

Tehran (IQNA) mahalarta taron makon hadin kai sun bayyana manzon Allah (SAW) a matsayin babban malamin kur'ani na farko.
Lambar Labari: 3486454    Ranar Watsawa : 2021/10/21

Tehran (IQNA) babban sakataren Hizbullah ya bayyana hadin kai a tsakanin musulmi a matsayin abin yake wajibi a kansu.
Lambar Labari: 3486450    Ranar Watsawa : 2021/10/20

Tehran (IQNA) an bude taron makon hadin kan musulmi karo na 35 da aka saba gudanarwa a kowace shekara a kasar Iran.
Lambar Labari: 3486446    Ranar Watsawa : 2021/10/19