iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Alawah Baitam dan kasar Morocco ne da Allah ya yi masa baiwa ta rubutun larabci, wanda ya kammala rubutun cikakken kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486283    Ranar Watsawa : 2021/09/07