iqna

IQNA

fadakarwa
IQNA - Wasu 'yan majalisar dokokin Masar sun sanar da wani shiri ga shugaban majalisar na sanya na'urar fadakarwa r gaggawa kan gobara a ciikin gaggawa a masallatan tarihi na wannan ƙasa.
Lambar Labari: 3490968    Ranar Watsawa : 2024/04/11

Wani manazarci dan kasar Lebanon a wata hira da IQNA:
Beirut (IQNA) Wani manazarci na kasar Labanon ya yi imanin cewa, a yau al'ummar Palasdinu sun fi sani, kuma sun fi a da hankali, da ilimi fiye da na baya, kuma tsarin tsayin daka da aka kafa a cikin shekaru goma da suka gabata, yana da karfi da kuma fadakarwa a halin yanzu, kuma ba shakka ba za ta yarda da sabon Nakba ga Falasdinawa.
Lambar Labari: 3490056    Ranar Watsawa : 2023/10/29

Tehran (IQNA) Sheikh Ibrahim Alwazin daya ne daga cikin malaman cibiyar ilimi ta Azhar, wanda ya bayyana cewa, rashin sahihiyar fahimta kan ayoyin kur'ani ne ke wasu shiga ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3486289    Ranar Watsawa : 2021/09/09

Tehran (IQNA) an kaddamar da wani littafi da ke magana kan yadda batun nuna kyamar musulunci ya zama bangare na siyasa a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484960    Ranar Watsawa : 2020/07/07