tattakin arbaeen - Shafi 2

IQNA

Tehran (IQNA) Za a ba da gudummawar mujalladi dubu uku na Mushaf Sharif tare da hadin gwiwar cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kungiyar Awka da ayyukan agaji da majalisar koli ta kur'ani da tawagar Jagora a jerin gwanon kur'ani da Hashd al-Shaabi ya shirya, na Iraki da ke Najaf, Karbala kan hanyar tafiya Arbaeen.
Lambar Labari: 3487829   Ranar Watsawa : 2022/09/10

Tehran (IQNA) Mahalarta taron tattaki na Arbaeen Hosseini a yankin "Ras al-Bisheh" da ke yankin Faw na lardin Basra na kasar Iraki sun sanar da fara wannan bikin da taken "Daga teku zuwa kogi".
Lambar Labari: 3487760   Ranar Watsawa : 2022/08/28

Tehran (IQNA) an kafa wani tanti na tarbar baki masu yin tattakin arbaeen da sunan kwamandan dakarun Hashd Alshaabi Abu Mahdi Almuhandis.
Lambar Labari: 3486321   Ranar Watsawa : 2021/09/18