Dakar (IQNA) An kawo karshen gasar cin kofin kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a Senegal karo na biyu tare da bayyana sakamako mai kyau, kuma 'yar wasan kasar Morocco ce ta samu matsayi na daya a wannan gasa.
Lambar Labari: 3489698 Ranar Watsawa : 2023/08/24
Tehran (IQNA) Cibiyar kur'ani mai tsarki da ke karkashin hubbaren Imam Ali (AS) ta kaddamar da kwas na koyon karatun kur'ani ga mata.
Lambar Labari: 3486500 Ranar Watsawa : 2021/11/01