iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Bisa gayyatar da makarantar hauza ta Orwa al-Wathqi ta yi a birnin Lahore, mahardatan Iran da na Masar sun halarci taron kur'ani da aka gudanar a cibiyar tare da karanta ayoyin kur'ani.
Lambar Labari: 3486520    Ranar Watsawa : 2021/11/06