IQNA - Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun kama wata mata matsafa a kasar da laifin wulakanta kur'ani da nufin inganta tsafi.
Lambar Labari: 3493288 Ranar Watsawa : 2025/05/21
Dabi’ar Mutum / Munin Harshe 10
IQNA - Ma'anar rikici a cikin ilimin ɗabi'a shine faɗa na baki don cin nasara a kan ɗayan.
Lambar Labari: 3492043 Ranar Watsawa : 2024/10/16
IQNA - An gudanar da taron kasa da kasa na mata musulmi a ranar farko ta taron kasa da kasa na hadin kan musulmi karo na 38 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3491898 Ranar Watsawa : 2024/09/20
IQNA - Cibiyoyin bincike masu alaka da sa ido kan al'amuran al'adu sun bayyana kur'ani mai tsarki a matsayin daya daga cikin litattafan da aka fi sayar da su a duniya.
Lambar Labari: 3491036 Ranar Watsawa : 2024/04/24
Kasar Faransa ta haramta amfani da hijabi ga ‘yan wasan da ke halartar gasar Olympics ta birnin Paris, kuma wannan mataki kamar sauran matakan da gwamnatin Faransa ta dauka kan musulmi a kasar ya haifar da tofin Allah tsine.
Lambar Labari: 3489931 Ranar Watsawa : 2023/10/06
Kafofin yada labaran sahyoniya sun ce:
A cewar kafar yada labaran yahudawan sahyuniya, shugaban kasar Amurka Joe Biden da firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu sun amince cewa shirin da ake kira da kasa biyu na daga cikin yarjejeniyar daidaita alaka tsakanin Isra'ila da Saudiyya.
Lambar Labari: 3489896 Ranar Watsawa : 2023/09/29
Melbourne (IQNA) Rundunar 'yan sandan birnin "Melbourne" ta kasar Ostireliya ta sanar da cewa za ta samar da tsaro ga tarukan ranar Ashura a wannan birni da za a yi a ranar Asabar.
Lambar Labari: 3489546 Ranar Watsawa : 2023/07/27
Alkahira (IQNA) A cikin wata sanarwa da ta fitar, babbar cibiyar musulunci ta Al-Azhar da ke Masar ta yaba da matakin da shugaba Vladimir Putin na Rasha ya dauka na mutunta kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489397 Ranar Watsawa : 2023/06/30
Najaf (IQNA) Ofishin Ayatullah Sistani ya aike da wasika zuwa ga babban sakataren MDD Antonio Guterres kan wulakanta kur'ani mai tsarki tare da izinin 'yan sandan kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489396 Ranar Watsawa : 2023/06/30
Alkahira (IQNA) Cibiyar muslunci ta Azhar ta yi Allah wadai da wulakanta kur'ani da sahyoniyawa mazauna kudancin Nablus suka yi tare da bayyana cewa: Irin wadannan ayyuka laifi ne da ya saba wa tsarkakan addini.
Lambar Labari: 3489369 Ranar Watsawa : 2023/06/25
Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta mayar da martani inda ta fitar da sanarwa game da harin da wasu kungiyoyi masu dauke da makamai suka kai kan ofishin raya al'adu na Saudiyya a birnin Khartoum tare da yin Allah wadai da shi.
Lambar Labari: 3489088 Ranar Watsawa : 2023/05/04
A yayin jawabin nasa, shugaban Kenya wanda kirista ne yayin da yake gabatar da wani jawabi ya yi shiru na 'yan mintoci kadan bayan jin kiran salla.
Lambar Labari: 3488774 Ranar Watsawa : 2023/03/08
Tehran (IQNA) A jajibirin cika shekaru uku da harin ta'addancin da aka kai a wasu masallatai biyu a birnin Christchurch na kasar New Zealand, musulmi na gudanar da shirye-shirye na musamman na tunawa da wadanda aka kashe.
Lambar Labari: 3487041 Ranar Watsawa : 2022/03/12
Tehran (IQNA) Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya, ya amince da kudurori guda uku kan warware batun Palastinu da babban rinjaye, da kuma bukatar gwamnatin sahyoniyawa ta janye daga yankunan da ta mamaye, da kuma matsayin birnin Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3486632 Ranar Watsawa : 2021/12/02