iqna

IQNA

IQNA - Masoyan wani mawaki dan kasar Masar sun bayyana mamakinsa da irin baiwar da yake da ita wajen karatun kur'ani mai tsarki, wanda aka buga a wani tsohon faifan bidiyo na shi a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3492092    Ranar Watsawa : 2024/10/25

Mawakin fim din “Muhammad Rasoolullah” a hirarsa da IKNA:
IQNA - Allah Rakha Rahman wani mawaki dan kasar Indiya ya bayyana cewa babban abin alfahari ne a yi wani aiki game da Annabi Muhammad (SAW) ya kuma bayyana cewa: Rayuwar Manzon Allah (SAW) cikakken labari ne na mutuntaka da soyayya mai tushe.
Lambar Labari: 3491899    Ranar Watsawa : 2024/09/20

IQNA - Ma’aikatar shari’a ta Masar ta yanke hukunci kan wani mawaki n da ya karanta kur’ani da kayan oud.
Lambar Labari: 3491024    Ranar Watsawa : 2024/04/22

Tehran (IQNA) A taron tunawa da cika shekaru uku da shahadar Janar Soleimani, mawaka da masu fasahar harshen Farisa daga kasashe daban-daban sun yi ta rera wakoki game da shi a wani taro na zahiri.
Lambar Labari: 3488463    Ranar Watsawa : 2023/01/07

Tehran (IQNA) Mike Tyson, fitaccen dan damben boksin kuma zakaran damben duniya ajin masu nauyi, da DJ Khaled, furodusan Ba’amurke dan kasar Falasdinu, sun ziyarci Makkah domin gudanar da aikin Umrah. Wannan mawaki n Ba’amurke ya raba bidiyo da hotuna da dama na ziyarar dakin Ka’aba.
Lambar Labari: 3488311    Ranar Watsawa : 2022/12/10

Mehdi Mohabati a hirarsa da Iqna:
Tehran (IQNA) Mehdi Mohabati malamin Hafez yayi imani da cewa: wai Hafez mawaki ne mai yaki da munafunci ko mai kawo gyara da sauransu, amma sama da duka Hafez mawaki ne na soyayya da kauna, kuma dukkan mutane suna son soyayya da kauna. Don haka matukar akwai so da kauna to waka ce mai kiyaye harshensu.
Lambar Labari: 3487998    Ranar Watsawa : 2022/10/12

tehran (IQNA) Harris Jay, wani mawaki musulmi dan kasar Birtaniya da ke gudanar da aikin Umrah a kasar Saudiyya, ya saka wani hoton bidiyo nasa yana karatun Alkur'ani a masallacin Annabi a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3486647    Ranar Watsawa : 2021/12/05