IQNA - Firaministan kasar Iraki wanda ya ziyarci birnin Mosul, ya kaddamar da masallacin Al-Nuri da kuma shahararriyar Al-Hadba Minaret da aka lalata a lokacin mamayar da 'yan ta'addar ISIS suka yi a birnin, bayan an dawo da su.
Lambar Labari: 3493808 Ranar Watsawa : 2025/09/02
Tehran (IQNA) Aden Duale, ministan tsaron kasar Kenya, ya goyi baya n sanya hijabi da mata musulmi ke yi a kasar, yana mai cewa al'adun musulmi sun nuna cewa matansu su sanya hijabi a bainar jama'a.
Lambar Labari: 3488370 Ranar Watsawa : 2022/12/21
Tehran (IQNA) tsohon ministan yada labaran kasar Lebanon da aka tilasta wa yin murabus ya jinjina wa kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3486662 Ranar Watsawa : 2021/12/09