iqna

IQNA

IQNA - Majalisar kula da huldar muslunci ta Amurka ta sanar a ranar Litinin cewa ta shigar da kara kan hukumar binciken manyan laifuka ta kasa (FBI) da ta kirkiro jerin sunayen musulmin Amurka ko Falasdinawa a asirce.
Lambar Labari: 3491686    Ranar Watsawa : 2024/08/13

IQNA - Manyan jami'an kasashe 3 da suka hada da Spain da Ireland da Norway sun sanar da cewa sun amince da kasar Falasdinu a matsayin kasa mai cin gashin kanta, kuma kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai hari da wani jirgin yaki mara matuki a matsayin martani ga laifukan gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3491244    Ranar Watsawa : 2024/05/29

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta zartas da kudurori biyar na goyon bayan Falasdinu da kuma adawa da gwamnatin sahyoniyawan da kuri'u mafi rinjaye.
Lambar Labari: 3486667    Ranar Watsawa : 2021/12/10