Amman (IQNA) Majalisar ministocin kasar Jordan ta amince da shirin yin garambawul ga tsarin bayar da taimako a shekarar 2023 domin aiwatar da shirin bayar da agajin da ya shafi harkokin kur'ani da kuma buga kur'ani.
Lambar Labari: 3489644 Ranar Watsawa : 2023/08/14
Babban Malamin Palastine:
Bangaren kasa da kasa, Babban malami mai bayar da fatwa a birnin Quds da sauran yankunan Palastinu Sheikh Muhammad Hussain ya kirayi shugabannin larabawa da cewa, ya zama wajibi a kansu da su bayar da muhimamnci a kan batun Palastinu da Quds a zaman da za su gudanar a kasar Jordan.
Lambar Labari: 3481350 Ranar Watsawa : 2017/03/27
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da bukukuwan murnar sanar da birnin Amman na kasar Jordan a matsayin birnin al'adun muslunci na duniya a 2017.
Lambar Labari: 3481067 Ranar Watsawa : 2016/12/25