iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Sheikh Abdulfattah Taruti shahararren makarancin kur'ani Masar ya bayar da bayanin cewa, an samu gawar marigayi Sheikh Muhammad Al-laithi ba ta yi komai ba, bayan shekaru 5 da rasuwarsa.
Lambar Labari: 3486702    Ranar Watsawa : 2021/12/19