Tehran (IQNA) Dubban mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a Dhaka babban birnin kasar Bangladesh a ranar Alhamis domin nuna adawa da kalaman batanci da wasu jami'an jam'iyyar da ke mulki a Indiya suka yi.
                Lambar Labari: 3487427               Ranar Watsawa            : 2022/06/16
            
                        
        
        Tehran (IQNA) wasu lauyoyi a kasar India sun gudanar da jerin gwano domin yin kira ga gwamnati ta dauki mataki a kan 'yan addinin Hindus masu tsattsauran ra'ayi.
                Lambar Labari: 3486744               Ranar Watsawa            : 2021/12/28