Tehran (IQNA) an dakatar da gasar kur’ani ta duniya da ake gudanarwa kowace shekara akasar Aljeriya saboda matsalar corona.
Lambar Labari: 3484705 Ranar Watsawa : 2020/04/12
Tehran – (IQNA) an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa wadda ake gudanarwa agidan talabijin na kasa kai tsaye a Maorocco.
Lambar Labari: 3484548 Ranar Watsawa : 2020/02/22
Bangaren kasa da kasa, an sanar ad sakamakon gasar kur’ani ta Najeriya da ta gudana a jihar Lagos.
Lambar Labari: 3484429 Ranar Watsawa : 2020/01/18
Bangaren kasa da kasa, an bude gasar kur’ani ai tsarki ta kasa da kasa a masallacin Zaitunah a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484307 Ranar Watsawa : 2019/12/09
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasar Qatar.
Lambar Labari: 3484276 Ranar Watsawa : 2019/11/27
Bangaren kasa da kasa,a yau an kammala gasar kur'ani ta duniya ta mata a hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3484235 Ranar Watsawa : 2019/11/08
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gasar share fage ta kur'ani mai tsarki a birnin Landa wasu biranen Ingila.
Lambar Labari: 3484231 Ranar Watsawa : 2019/11/07
Bangaren kasa da kasa, Rahotani daga masar sun ce an sakawa gasar kur’ani ta duniya a Masar taken Abdulbasit Abdulsamad.
Lambar Labari: 3484182 Ranar Watsawa : 2019/10/23
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani a New Oakland a jihar Massachusetts Amurka.
Lambar Labari: 3484011 Ranar Watsawa : 2019/09/02
Bangaren kasa da kasa, kasashe dari da uku ne za su halarci gasar kur’ani karo na 41 a birnin Makka kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483988 Ranar Watsawa : 2019/08/26
Bangaren kasa da kasa, a yau aka bude gasar kur’ani ta duniya a birnin Aman na kasar Jordar tare da halartar wakilai daga kasashe 38 na duniya.
Lambar Labari: 3483741 Ranar Watsawa : 2019/06/15
Bangaren kasa da kasa, an fara rijistar sunayen wadana suke da sha'awar shiga gasar kur'ni ta kasa baki daya a Masar.
Lambar Labari: 3483714 Ranar Watsawa : 2019/06/06
Bangaren kasa da kasa, an bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Nuwakshut na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3483684 Ranar Watsawa : 2019/05/29
Bangaren kasa da kasa, an girmama yara 200 dukkaninsu mahardata ur'ani mai sarkia lardin Alminya da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3483671 Ranar Watsawa : 2019/05/25
Bangaren kasa da kasa, an bude bababr gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya mai take gasar sarki Muhammad na shida a birnin Ribat na Morocco.
Lambar Labari: 3483662 Ranar Watsawa : 2019/05/21
An fara gudanar da babbar gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tare da halartar kasashe 90.
Lambar Labari: 3483620 Ranar Watsawa : 2019/05/09
Bangaren kasa da kasa, wanda ya zo na daya a gasar kurani mai sarki ta dalibai a kasar Iran ya bayyana gasar kur’ani da cewa hanya ce ta kara hada kan al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3483551 Ranar Watsawa : 2019/04/16
Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta bayyana cewa, gasar kur’ani ta duniya da za a gudanar a kasar an bata suna gasar Sheikh Khalil Husri.
Lambar Labari: 3483433 Ranar Watsawa : 2019/03/07
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar kur’ani ta kasa da aka gudanar a tarayyar Najeriya karo na 33.
Lambar Labari: 3483293 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulunci ta Azhar akasar Masar ta sanar da cewa, tana da shirin gudanar da wata gasar kurani ta duniya.
Lambar Labari: 3483209 Ranar Watsawa : 2018/12/12