An fara gudanar da babbar gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tare da halartar kasashe 90.
Lambar Labari: 3483620 Ranar Watsawa : 2019/05/09
Bangaren kasa da kasa, wanda ya zo na daya a gasar kurani mai sarki ta dalibai a kasar Iran ya bayyana gasar kur’ani da cewa hanya ce ta kara hada kan al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3483551 Ranar Watsawa : 2019/04/16
Bangaren kasa da kasa, ma’ikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta bayyana cewa, gasar kur’ani ta duniya da za a gudanar a kasar an bata suna gasar Sheikh Khalil Husri.
Lambar Labari: 3483433 Ranar Watsawa : 2019/03/07
Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar kur’ani ta kasa da aka gudanar a tarayyar Najeriya karo na 33.
Lambar Labari: 3483293 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulunci ta Azhar akasar Masar ta sanar da cewa, tana da shirin gudanar da wata gasar kurani ta duniya.
Lambar Labari: 3483209 Ranar Watsawa : 2018/12/12
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta malaman makarantu a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482764 Ranar Watsawa : 2018/06/16
Bangaren kasa da kasa, an karama mahardata kur’ani 350 da suka nuna kwazo a gasar kur’ani ta watan Ramadan a lardin Manufiyyah na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482763 Ranar Watsawa : 2018/06/16
Bangaren kasa da kasa, dan kasar Iran ne ya lashe gasar mafaza ta tashar alkawsar ta talabijin da maki 84.
Lambar Labari: 3482762 Ranar Watsawa : 2018/06/15
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar kur’ani mai sarki da ak agudanar a birnin Lagos na tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3482710 Ranar Watsawa : 2018/05/31
Bangaren kasa da kasa, mutane 100 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta duniya da ae gudanarwa a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482697 Ranar Watsawa : 2018/05/27
Bangaren kasa da kasa, a yau an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta duniya ta daliban jami’a, wadda makaranta biyar da mahardata biyar suka kara da juna.
Lambar Labari: 3482614 Ranar Watsawa : 2018/04/29
Bangaren kur'ani, shugaban ofishin cibiyar ISESCO na yankin gabas ta tsakiya ya bayyana gasar kur'ani ta daliban jami'a musulmia matsayin wata dama ta bunkasa harkokin al'adun musulunci.
Lambar Labari: 3482611 Ranar Watsawa : 2018/04/28
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya wadda ta kebanci daliban jami'a a yankin karabuk na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3482562 Ranar Watsawa : 2018/04/12
Bangaren kasa da kasa, masu gudanar da gasar kur’ani mai tsarki a kasar Masar suna ziyartar wuraren tarihi na kasar.
Lambar Labari: 3482517 Ranar Watsawa : 2018/03/28
Bangaren kasa da kasa, An bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a lardin Portsaid na kasar Masar tare da halartar makaranta da mahardata daga kasashen ketare.
Lambar Labari: 3482481 Ranar Watsawa : 2018/03/17
Bangaren kasa da kasa, jahar Bauchi da ke Najeriya ta ware wani kasafin kudi mai yawa da ya kai Naira miliyan 53 domin tallafawa gasar kur’ani mai tsarkia jahar.
Lambar Labari: 3482298 Ranar Watsawa : 2018/01/14
Bangaren kasa da kasa, a cikin wata mai kamawa ne za a gudanar da gasar kur'ani ta kasa a Najeriya karo na 32 tare da halartar wakilai daga sassan kasar.
Lambar Labari: 3482240 Ranar Watsawa : 2017/12/27
Bangaren kasa da kasa, nan da watanni masu zuwa za a gudanar da wata gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa akasar Masar wadda aka yi wa take da Quds ta larabawa ce.
Lambar Labari: 3482234 Ranar Watsawa : 2017/12/25
Bangaren kasa da kasa, za a girmama wadanda suka halarci gasar kur’ani mai tsark ta sarki Qabus a kasar Oman.
Lambar Labari: 3482230 Ranar Watsawa : 2017/12/24
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin al’adu da sarki Qabus a Oman ta sanar da cewa an gimama wadanda suka halrci gasa kur’ani ta kasar.
Lambar Labari: 3482154 Ranar Watsawa : 2017/11/30