iqna

IQNA

kwamnadoji
Tehran (IQNA) Dubun dubatar al'ummar kasar Iraki ne suka hallara yau a birnin Basra na kudancin kasar Iraki domin gudanar da bukukuwan cika shekaru biyu da shahadar Hajj Qasim Soleimani da Abu Mahdi al-Mohandes.
Lambar Labari: 3486793    Ranar Watsawa : 2022/01/08