iqna

IQNA

diflomatisyya
A taron baje kolin kur'ani na kasa da kasa;
Tehran (IQNA) Masana da mahardata kur'ani ne suka halarci taron "Maganar diflomasiyyar kur'ani; Wani abin koyi na inganta harkokin diflomasiyya na al'adu na Iran" wanda aka gudanar a filin baje kolin kur'ani na kasa da kasa, ya jaddada wajabcin amfani da diflomasiyyar kur'ani wajen huldar al'adu da siyasa da kasashen duniya.
Lambar Labari: 3488934    Ranar Watsawa : 2023/04/07

Tehran (IQNA) A wani lokaci yau Laraba ne shugaban kasar Iran, Ibrahim Ra’isi, zai gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putin.
Lambar Labari: 3486840    Ranar Watsawa : 2022/01/19