birnin Quds da kewaye

IQNA

Tehran (IQNA) Duk da tsauraran matakan tsaro da yahudawan sahyuniya suka dauka, a yau dubun dubatar Falasdinawa masu ibada sun gudanar da sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3486905   Ranar Watsawa : 2022/02/04