IQNA - Fitar da hoton shugaban Amurkan na amfani da bayanan sirri na wucin gadi, inda Donald Trump ke sanye da kayan Paparoma, ya janyo suka da martani daga taron Katolika na New York da masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3493201 Ranar Watsawa : 2025/05/04
Jami'in Ansarullah:
IQNA - A cikin wata sanarwa da mataimakin shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya fitar ya jaddada cewa manufar sanya sunan kungiyar cikin jerin sunayen 'yan ta'adda za ta gaza.
Lambar Labari: 3492612 Ranar Watsawa : 2025/01/23
IQNA - Wani sabon bincike da cibiyar bincike ta Pew a Amurka ta gudanar ya nunar da cewa, a lokacin harin da Isra'ila ke kaiwa Gaza, yawan matasa a Amurka da ke da ra'ayi mai kyau game da Falasdinu ya zarce yawan masu goyon bayan wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3490887 Ranar Watsawa : 2024/03/28
Washington (IQNA) Wata ‘yar kasar Amurkan da ta yanke shawarar kaddamar da yakin aika kur'ani ga jami'an fadar White House ta ce kauracewa 'yan siyasa a zabe mai zuwa ita ce hanya mafi dacewa ta sauya manufofinsu dangane da yakin Gaza.
Lambar Labari: 3490384 Ranar Watsawa : 2023/12/29
A karon farko
Paris (IQNA) Dubban Faransawa ne suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Gaza da ake zalunta a birnin Paris. An kuma gudanar da irin wannan zanga-zangar nuna goyon baya ga hakkokin al'ummar Palasdinu a biranen Los Angeles da Washington na Amurka.
Lambar Labari: 3490026 Ranar Watsawa : 2023/10/23
Tehran (IQNA) Shugabannin gwamnatin kasar ta Sudan ne su ka tabbatar da cewa Kasar tana gab da kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485299 Ranar Watsawa : 2020/10/23
Tehran (IQNA) Mutanen Amurka sun girmama wani likita musulmi wanda ya samar da wata na’ura wadda take taimaka ma masu fama da corona wajen lumfashi.
Lambar Labari: 3484709 Ranar Watsawa : 2020/04/13
Tehran (IQNA) wata tawagar Amurkawa ta kutsa kai a cikin masallacin annabi Ibrahim (AS) garin Alkhalil da ke Falastinu.
Lambar Labari: 3484539 Ranar Watsawa : 2020/02/19
Bangaren kasa da kasa, babban dakin karay na garin Charleston a jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka zai dauki nauyin wani zama domin tattauna lamurra da suka shafi muslunci.
Lambar Labari: 3481089 Ranar Watsawa : 2017/01/01