iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kwamitin Falastinawa da ke kula fursunonin Falastinawa da Isra'ila ke tsare da su ya koka kan mawuyacin halin da fursunonin suke ciki.
Lambar Labari: 3486925    Ranar Watsawa : 2022/02/08