iqna

IQNA

IQNA - A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar ya nuna cewa, galibin yahudawan sahyuniya da aka ji ra'ayinsu daga ciki har da Naftali Bennett tsohon ministan gwamnatin yahudawan, suna goyon bayan yin musayar fursunoni da hamas.
Lambar Labari: 3492212    Ranar Watsawa : 2024/11/16

Gaza (IQNA) Bidiyon karatun diyar shugabar ma'aikatar lafiya ta Gaza, wacce ta yi shahada a harin bam din da yahudawan sahyuniya suka yi, ya haifar da martani daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490408    Ranar Watsawa : 2024/01/02

Majalisar hulda da muslunci ta Amurka ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta binciki munanan laifuka da kisan kiyashi da sojojin gwamnatin sahyoniyawan suka yi a lokacin yakin Gaza.
Lambar Labari: 3490346    Ranar Watsawa : 2023/12/22

Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya ce halin da ake ciki a yankunan Falasdinawa da aka mamaye na ci gaba da zama babban kalubale ga zaman lafiya da tsaro a duniya, kuma ba a cika alkawarin da kasashen duniya suka yi na samun ‘yancin cin gashin kai ga Falastinawa ba.
Lambar Labari: 3486931    Ranar Watsawa : 2022/02/09