kur’ani - Shafi 21

IQNA

A yayin bude gasar kur’ani a kasar Malaysia:
IQNA - Firaministan Malaysia ya jaddada cewa, a ko da yaushe ya kamata musulmi su tsaya tsayin daka da fahimtar ma'ana da wajibcin hadin kai, wanda ke zama wani muhimmin sharadi na ci gaban tattalin arziki mai dorewa.
Lambar Labari: 3491989    Ranar Watsawa : 2024/10/06

IQNA - Fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran ya karanta ayoyi biyar na farkon suratul Hajj mai albarka da kuma Suratul Balad a taro na 8 na musamman na masu karatun kur’ani .
Lambar Labari: 3491986    Ranar Watsawa : 2024/10/05

IQNA - A yau 5 ga watan Oktoba ne za a fara gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 64 a kasar Malaysia, kamar yadda sanarwar sashen ci gaban harkokin addinin musulunci na kasar ya sanar.
Lambar Labari: 3491984    Ranar Watsawa : 2024/10/05

IQNA - Majalisar kur'ani mai tsarki ta Sharjah a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta baje kolin kur'ani mai tsarki guda 20 a baje kolin wannan majalissar.
Lambar Labari: 3491976    Ranar Watsawa : 2024/10/03

IQNA - Mahardata kur’ani baki daya guda biyu ne za su halarta a matsayin wakilan kasar Iran  a gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 13 a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3491970    Ranar Watsawa : 2024/10/02

IQNA - A jiya 29 ga watan Satumba a birnin Fez na kasar Moroko aka kammala gasar haddar kur'ani mai tsarki karo na 5 na mu'assasar malaman Afirka ta Muhammad VI.
Lambar Labari: 3491957    Ranar Watsawa : 2024/09/30

IQNA - An gudanar da bikin karrama wadanda suka lashe gasar karatun kur'ani ta kasa karo na 17 a kasar Thailand a gaban sarki Rama X a tsakiyar masallacin Patani.
Lambar Labari: 3491956    Ranar Watsawa : 2024/09/30

Babban mai fassara na Jamus ya bayyana a hirarsa da Iqna:
IQNA - Stefan (Abdullah) Friedrich Shaffer ya ce: Tafsiri da tarjamar kur’ani duk ana yin su ne da manufar fahimtar Musulunci ko kuma Al kur’ani , kuma a halin yanzu fahimtar mai fassara da tafsiri yana da tasiri wajen isar da ma’anar na kur'ani. Sai dai a wajen isar da ma'anonin kur'ani, ya kamata a kula da lamurra guda biyu masu muhimmanci; Na farko, menene manufar fassarar da dole ne a isar da shi daidai, na biyu kuma, su wanene masu sauraronmu.
Lambar Labari: 3491954    Ranar Watsawa : 2024/09/30

IQNA - Daya daga cikin wakilan kasar Iran ya lashe matsayi na uku a gasar kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar a kasar Croatia.
Lambar Labari: 3491950    Ranar Watsawa : 2024/09/29

IQNA - A jiya ne aka fara zagaye na biyar na gasar haddar da tilawa da karatun kur’ani mai tsarki ta gidauniyar Mohammed VI (Mohammed VI) ga malaman Afirka a birnin Fez na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3491944    Ranar Watsawa : 2024/09/28

IQNA - Fitaccen makarancin kasar iran  ya karanta ayoyin kur'ani mai tsarki a cikin shirin karatu da sauraren kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491939    Ranar Watsawa : 2024/09/27

IQNA - Bayan bude gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Croatia, an tantance jadawalin gudanar da gasar, ciki har da wakilan kasar Iran biyu a wannan taron.
Lambar Labari: 3491937    Ranar Watsawa : 2024/09/27

Farfesan na Jami’ar Sana’a ya jaddada  a wata hira da IQNA:
IQNA - Sayyid Ibrahim Al-Shami ya bayyana cewa ‘yan Gabas da makiya na cikin gida na al’ummar musulmi tare da mahanga da ra’ayoyinsu na rashin gaskiya suna sanya shakku kan rayuwar Manzon Allah (SAW) da ba ta dace da darajarsa ba, ya kuma ce: Don magancewa. wadannan shakkun, dole ne mu koma ga hadisai da tafsiri, ingantattu da bayyana abin da aka dauko daga Al kur’ani zuwa ga duniya.
Lambar Labari: 3491936    Ranar Watsawa : 2024/09/27

IQNA - Ma'aikatar kula  da harkokin addinin musulunci ta kasar Qatar ta shirya wani shiri na karatun kur'ani mai tsarki tare da halartar masu aikin sa kai 1000 a birnin Doha.
Lambar Labari: 3491932    Ranar Watsawa : 2024/09/26

Bisa kokarin wani mai bincike :
IQNA - Hojjatul Islam Ali Rajabi; Mai bincike kuma mai kula da kur’ani mai tsarki wanda ya dade yana taka rawa wajen tsarawa da kuma samar da bayanan kur’ani ya ce: kawo yanzu an samar da bayanai guda saba’in.
Lambar Labari: 3491929    Ranar Watsawa : 2024/09/25

IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta kasar Saudiyya ta bayyana cikakken bayani kan halartar gasar haddar kur'ani ta kasa ta Sarki Salman da kuma kyaututtukan wannan gasa.
Lambar Labari: 3491927    Ranar Watsawa : 2024/09/25

IQNA - Majalisar kur'ani ta duniyar musulmi za ta yi kokarin hada kan mabiya addinin musulunci tare da farfado da al'ummar musulmi a kan tsarin gamayya da daukakar koyarwar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491920    Ranar Watsawa : 2024/09/24

IQNA - Sakamakon karuwar al'ummar musulmin jihar Minnesota a kasar Amurka, maido ko lalata kur'ani da suka tsufa ya zama wani lamari mai cike da kalubale.
Lambar Labari: 3491916    Ranar Watsawa : 2024/09/23

IQNA - An fallasa wani kwafin Alqur'ani mai girma 10 da ba kasafai ake samu ba a hannun jama'a a bukin Badar na uku a shehunan Fujairah, UAE.
Lambar Labari: 3491913    Ranar Watsawa : 2024/09/23

IQNA - Al-Azhar da Dar Al-Iftaa na kasar Masar sun sanar da cewa, shiryawa da yada faifan bidiyo na karatun kur'ani da kade-kade, haramun ne saboda ana daukar hakan tamkar cin mutunci ne ga kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491911    Ranar Watsawa : 2024/09/22