Darussalam (IQNA) Musulman kasar Tanzaniya, kamar sauran musulmin duniya, suna gudanar da bukukuwan murnar zagayowar ranar haihuwar manzon Allah (S.A.W) kuma da yawa daga cikinsu sun yi azumi ne domin nuna godiya ga wannan lokaci.
Lambar Labari: 3489916 Ranar Watsawa : 2023/10/03
KARBALA (IQNA) – Haramin Imam Husaini (AS) da ke Karbala yana karbar bakuncin dubban maziyarta da suke gudanar da bukukuwan watan Sha’aban.
Lambar Labari: 3487031 Ranar Watsawa : 2022/03/09