iqna

IQNA

Taron kira zuwa ga kafa kasashe biyu  a New York Ya jaddada:
IQNA - Taron "Maganin Jihohi Biyu" wanda kasashen Faransa da Saudiyya suka dauki nauyin shiryawa tare da halartar dimbin shugabannin kasashen duniya, an yi shi ne a birnin New York na kasar Amurka domin amincewa da kasar Falasdinu mai cin gashin kanta, inda aka jaddada cewa: Idan ba a samar da kasashe biyu ba, ba za a samu zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya ba; kafa kasar Falasdinu ba lada ba ne, amma hakki ne.
Lambar Labari: 3493916    Ranar Watsawa : 2025/09/23

Sabbin abubuwan da ke faruwa a Falasdinu
Gaza (IQNA) A rana ta 14 ta hare-hare kan Gaza sojojin gwamnatin sahyoniyawan suka ci gaba da kai hare-haren bama-bamai a yankunan da suke zaune, lamarin da ya yi sanadin shahadar mutane da dama. Harin bama-bamai da ake ci gaba da yi a Gaza ya yi sanadin shahidai 3,785 da kuma jikkata sama da 12,000, wadanda akasarinsu yara da mata ne.
Lambar Labari: 3490009    Ranar Watsawa : 2023/10/20

Ramallah (IQNA) Dubban masu sha'awa da masu buga littattafai da dama ne suka halarci bikin baje kolin littafai na kasa da kasa na Falasdinu a Ramallah a yammacin gabar kogin Jordan.
Lambar Labari: 3489781    Ranar Watsawa : 2023/09/08

New York (IQNA) A cikin wata sanarwa da kwamitin sulhun ya fitar ya yi kira da a kawo karshen ayyukan ta'addancin da Isra'ila ke yi a gabar yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3489393    Ranar Watsawa : 2023/06/29

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hassan Nasrullah ya gana da babban sakataren kungiyar jihadul Islami ta Falasdinu a safiyar yau.
Lambar Labari: 3487107    Ranar Watsawa : 2022/03/30