Kasashen Musulmi Da Dama

IQNA

Tehran IQNA) Yawancin kasashen musulmi da suka hada da Saudiyya, Hadaddiyar Daular Larabawa, Qatar, Kuwait, Bahrain, Masar da Falasdinu da sauransu sun sanar da yau Asabar 2 ga Afrilu a matsayin ranar farko ta watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487114    Ranar Watsawa : 2022/04/02