iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Cibiyar A’immatul Huda (AS)  ta halarci bikin baje kolin kur’ani mai tsarki karo na 29 a dakin taron na Tehran inda ta yi rangwamen littafai na koyar da harshen turanci da ma’anonin kur’ani.
Lambar Labari: 3487187    Ranar Watsawa : 2022/04/18