IQNA - A daidai lokacin da ake shirin shiga watan Ramadan na shekara ta 1446, kasashen musulmi na kokarin ganin  jinjirin watan  Ramadan tare da sanar da ganin  jinjirin watan  Ramadan.
                Lambar Labari: 3492820               Ranar Watsawa            : 2025/02/28
            
                        
        
        IQNA - Kotun kolin kasar Saudiyya ta yi kira ga al’ummar musulmi da su yi kokarin ganin  jinjirin watan  Ramadan da yammacin yau Juma’a 10 ga watan Maris.
                Lambar Labari: 3492818               Ranar Watsawa            : 2025/02/28
            
                        
        
        IQNA - Sabih bin Rahman Al-Saadi, daya daga cikin masana ilmin falaki na kasar Oman, ya sanar da ranar farko ga watan Ramadan na shekara ta 1446 bayan hijira.
                Lambar Labari: 3492186               Ranar Watsawa            : 2024/11/11
            
                        
        
        Kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci al’ummar kasar da su fara duba watan Dhul Hijjah daga yammacin gobe Lahadi 28 ga watan Yuni.
                Lambar Labari: 3489324               Ranar Watsawa            : 2023/06/17
            
                        
        
        Tehran (IQNA)  Afghanistan da Oman da Jordan da kuma Moroko sun ayyana ranar Lahadi 1 ga watan Mayu a matsayin ranar Idin karamar Sallah.
                Lambar Labari: 3487240               Ranar Watsawa            : 2022/05/01