iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A ranar Laraba 4 ga watan Yuni ne za a gudanar da taro kan Mahimman bayanai na Imam Khumaini (r.a) kan yanayi da tsarin kasa da kasa wanda ofishin  IQNA zai shirya .
Lambar Labari: 3487364    Ranar Watsawa : 2022/05/31