iqna

IQNA

Surorin Kur’ani  (14)
A cikin suratu Ibrahim, an yi magana a kan batun manzancin annabawa da gaske kuma an fadi ayoyin ta yadda ba a ambaci wani annabi ko wasu mutane na musamman ba; Don haka ana iya cewa dukkan annabawa sun kasance a kan tafarki guda kuma kokarinsu shi ne shiryar da mutane da tsari guda.
Lambar Labari: 3487466    Ranar Watsawa : 2022/06/25

Surorin Kur’ani   (7)
An bayyana ra'ayoyi da mahanga daban-daban game da halittar mutum da halittu, amma a mahangar Musulunci, Allah ya halicci duniya baki daya da 'yan Adam a cikin wani lokaci; Kamar yadda addinin musulunci ya tanada, ’yan Adam sun yi alkawari da Ubangijinsu kafin yin halitta domin su zama magajin Allah a duniya.
Lambar Labari: 3487367    Ranar Watsawa : 2022/05/31