IQNA - Kungiyar malamai da masu karatun kur'ani ta kasar Masar ta gayyaci wasu makarantan kasar guda biyar zuwa wannan kungiya saboda bata wa Alkur'ani mai girma.
Lambar Labari: 3492266 Ranar Watsawa : 2024/11/25
Tehran (IQNA) Maza da mata 127 masu karatu a birnin Constantine na kasar Aljeriya kwanan nan sun yi nasarar samun takardar izinin karatu yayin wani biki.
Lambar Labari: 3487547 Ranar Watsawa : 2022/07/14