IQNA - A mako mai zuwa ne za a gudanar da taron kasa da kasa da baje kolin kasuwanci da yawon shakatawa na halal a Baku, babban birnin Jamhuriyar Azarbaijan, tare da halartar kasashe 20.
Lambar Labari: 3491975 Ranar Watsawa : 2024/10/03
IQNA - Wata manhaja ta koyar da kur’ani da tafsiri ta samu dala miliyan biyu daga kamfanonin zuba jari da dama don bunkasa ayyukanta.
Lambar Labari: 3490794 Ranar Watsawa : 2024/03/12
Tehran (IQNA) A watan gobe ne za a gudanar da baje koli da taron karawa juna sani kan sana’ar halal a Najeriya na tsawon kwanaki biyu.
Lambar Labari: 3487596 Ranar Watsawa : 2022/07/26